NDLEA ta kama mai sayarwa da yan bindiga miyagun kwayoyi a...
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta sanar da kama wani mai suna, Muhammad Sani dan shekara 38 wanda ake zarginsa da yin safarar miyagun kwayoyi ga yan fashin daji a jihar Niger.
Hukumar ta NDLEA ta ce Sani wanda aka fi sani da suna...

Yan bindiga sun yi garkuwa da amarya sa’o’i kaɗan kafin a...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Chacho dake karamar hukumar, Wurno ta jihar Sokoto inda suka dauke wata amarya da kawayenta yan sa'o'i kadan kafin a daura mata aure.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun farma kauyen da misalin karfe 1:30 na daren ranar Lahadi...
A Renewed Dawn for Birnin Gwari: President Tinubu’s Visit Sparks Hope,...
Birnin Gwari, Kaduna State | 21st June 2025 —
After years of insecurity and economic paralysis, the people of Birnin Gwari Emirate are witnessing a historic transformation. In a powerful statement issued today by the Birnin Gwari Emirate Progressives Union (BEPU), Chairman Dr. Isah Muhammad declared a “95% reduction in banditry,” ushering in what...




